Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan harin da boko haram ta kai wani masallaci a garin mubin da ya hallaka mutane fiye da 80
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:57
Ra'ayoyin masu saurare na yau Laraba tare da Zainab Ibrahim ya baku damar yin tsokaci kan harin ta'addancin da mayakan boko haram suka kaddamar kan wani masallaci a garin Mubin jihar adamawa da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya da ya hallaka kusan mutane 90.