Isa ga babban shafi

Masu rajin kare hakkin mata sun bukaci kafa dokokin haramta yi musu kaciya

Wani asusun tallafawa ci gaban mata da kare hakkokinsu na kasa da kasa ya nemi gwamnatoci kasashe su kafa dokokin da za su haramta yi wa mata Kaciya.Asusun ya bayyana damuwa kan matsalar yadda take karuwa musamman a nahiyar Afrika.A cikin wannan rahoton da Faruk Muhammad Yabo ya aiko mana daga Sokoto za ku ji yadda masu fafutukar kare hakkin mata ke ta kokawa da wannan mummunar al’ada.

Masu rajin kare hakkin mata sun dade suna fafutukar kawo karshen al'adar yiwa mata kaciya.
Masu rajin kare hakkin mata sun dade suna fafutukar kawo karshen al'adar yiwa mata kaciya. Ventures Africa
Talla
03:09

Masu rajin kare hakkin mata sun bukaci kafa dokokin haramta yi musu kaciya

Faruk Yabo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.