Coronavirus ta zamo mana a lokacin yaki da ta'addanci- Issofou
Shugaban Jamhuriyar Nijar Muhammadu Issofou ya bukaci daukar mataki na musamman domin taimaka wa tattalin arzikin kasashen Afrika da ke fuskantar babbar barazana daga cutar COVID-19 wadda ke yi wa daukacin nahiyar barazana. A hira ta musamman da ya yi da tashar talabijin ta France 24, shugaban ya yi karin haske kan matakan da Nijar ke dauka wajen yaki da annobar da kuma ‘yan ta’addan da suka addabi yankin sahel.
Wallafawa ranar:
Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakkiyar hirar da muka yi da shugaban Nijar, Muhammadou Issofou
Hirar ta musamman tare da shugaban Nijar, Muhammadou Issofou
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu