Isa ga babban shafi
Zaben Chadi

Al'ummar Chadi na dakon sakamakon zaben shugaban kasa

Al’ummar kasar Chadi sun soma jiran sakamakon zaben shugabancin kasar, bayan da suka kada kuri’unsu a ranar Lahadi.

Daya daga cikin rumfunan zaben da al'ummar Chadi suka kada kuri'unsu a birnin N'Djamena.
Daya daga cikin rumfunan zaben da al'ummar Chadi suka kada kuri'unsu a birnin N'Djamena. AP - Abakar Mahamad
Talla

Daga cikin ‘yan takara 6 ad suka fafata a zaben har da shugaba mai ci Idris Deby mai shekaru 68 da ya shafe shekaru 30 yana jagorancin kasar.

Zaben na Chadi ya gudana ne ba tare da wasu daga cikin ‘yan adawa a kasar ba, wadanda suka bukaci magoya bayansu su kauracewa zaben saboda zargin rashin gaskiya.

Wakilinmu daga N’Djemena babban birnin kasar ta Chadi ya aiko mana da rahoto kan halin da ake ciki.

Yadda zaben shugabancin kasar Chadi ya gudana
01:32

Yadda zaben shugabancin kasar Chadi ya gudana

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.