Isa ga babban shafi
Burkina Faso

Rahoto kan martanin masu lura da lamurran mulki kan juyin mulkin Burkina Faso

Bayan shiga rudani a kasar Burkina Faso daya daga cikin kasashen CEDEAO, inda sojoji suka kama shugaban kasar Roch Mark Christian Kabore tun daren jiya, lamarin da ya sa aka shiga hasashe da akan cewa har yanzu sojoji basu fitar da wata wata sanarwa ba.

Sojojin da suka jagoranci juyin mulki a Burkina Faso.
Sojojin da suka jagoranci juyin mulki a Burkina Faso. © RTB/Capture d'écran
Talla

Salisu Isa Maradi, wakiln mu daga Maradi ya hada mana rahoto akan wannan da yadda ake kallonsa  a kasashe dake makwabtaka da Burkina Faso.

Sai latsa alamar sautin da ke sama daga bangaren hagu domin sauraron wannan rahoto.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.