Mali-Faransa
Dan jaridar Faransa ya cika watanni 11 a hannun 'yan ta'addan Mali
A kwana a tashi, yau 8 ga watan maris watanni 11 kenan da ‘yan bindiga suka yi awun gaba da Olivier Dubois, dan jarida bafaranshe a lokacin da ya ke gudanar da aikinsa a garin Gao da ke arewacin kasar Mali.Kamar dai kowane wata, a rana irin ta yau Radio France International na bai wa ‘yan uwan wannan dan jarida damar aika masa sakon fatan alkairi. Abdoulkarim Ibrahim Shikal na dauke da karin bayani.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:37