Yadda aka bude taron tattaunawar sulhun kasar Chadi
An bude taron share fagen tattaunawa tsakanin wakilan gwamnatin Chadi, na 'yan tawaye da kuma wakilan ‘yan adawar siyasar kasar a birnin Doha na kasar Qatar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:31
Talla
Sai dai jim kadan bayan bude taron, an jinkirta fara tattaunawar sai bayan kwanaki uku saboda wasu dalilai, kamar dai yadda za a ji a rahoton da wakilinmu Tijjani Moustapha Mahadi ya aiko mana daga birnin Ndjamena.
Sai a latsa alamar sautin da ke sama domin sauraron rahoton da wakilin Tijjani Mahadi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu