Gwamantin Chadi na fatan kawo karshen rikicin Abeche
Tawagar gwamnatin Tchadi na yankin Abeiche dake gabashin wannan kasa ,yankin da tawagar ta isa tun a ranar laraba 26 ga watan janairu.
Wallafawa ranar:
Minti 1
Kunna - 01:24
Talla
Makasudin wannan tattaki shine na samar da mafita biyo bayan rikicin da ya kaure da kuma kaucewa sake fadawa cikin wani sabon tarnaki biyo bayan zanga-zangar adawa da nadin sarkin kauyen Bani Halba,inda aka samu mutuwar mutane kusan 21,kusan 80 suka samu rauni.
Yayin da ake dakon sakamakon wannan bincike,an dakatar da mai martaba sarkin Dar Ouaddai da mai garin Bani Halba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu