Isa ga babban shafi
Chadi

Kafafen yada labaran Chadi sun fusata kan rashin gayyatar su taron sulhu

Kafafen yada labarai masu zaman kansu a kasar Chadi, sun yanke shawarar kin wallafa labarai balantana yada shirye-shirye tsawon yinin gobe Asabar a duk fadin kasar, domin nuna bacin ransu game da yadda aka nisantar da su daga taron mahawara da aka yi tsakanin gwamnati, ‘yan tawaye da kuma ‘yan adawa a birnin Doha na kasar Qatar.Daga birnin Ndjamena ga rahoton da wakilinmu Tijjani Mustapha Mahdi ya aiko mana.

Shugaban  gwamnatin sojin Chadi Mahamat Idriss Deby.
Shugaban gwamnatin sojin Chadi Mahamat Idriss Deby. AFP - BRAHIM ADJI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.