Kamaru ta sanar da ware CFA bilyan 625 a matsayin tallafin man fetur
Gwamnatin Kamaru ta sanar da ware CFA bilyan 625 a matsayin tallafi ga bangfaren man fetur, a daidai lokacin da kasar ke fama da karancin man fetur.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:00
Talla
Ministan makamashi na kasar Gaston Eloundou Essomba, ya ce wadannan kudade na nuni da cewa gwamnati ta kara yawan kudaden tallafin man fetur zuwa 300%.
Ku latsa alamar sauti don jin Mohammad Shafi’u mazauni Douala da ke matsayin birnin hada-hada da kasuwanci na kasar, da ke cewa tuni karancin man fetur ya haifar da cikas ga jama’a.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu