Yadda Nijar ta zama mafaka ga 'yan gudun hijira daga yankin Sahel
Rikice-rikicen da ake fama da su a wasu kasashen yankin Sahel sun tilasatawa Jamhuriyar Nijar zama mafaka ga mutanen da suke tserewa gidajen su.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 03:03
Talla
Yanzu haka akalla Yan gudun hijira sama da dubu 650 daga ciki da wajen Nijar ke samun mafaka a cikin kasar musamman yan kasashen Mali da Najeriya da kuma Burkina Faso.
Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Baro Arzuka daga Jamhuriyar Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu