Isa ga babban shafi

Al'ummar Nijar sun tofa albarkacin bakinsu game da zaben Najeriya

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar, na cewa, al'ummar kasar sun mayar da hankulansu kacokam akan rantsar da sabon shugaban Najeriya Ahmed Bola Tinubu, wanda ya karbi ragamar tafiyar da kasar tare da gabatar da ra’ayoyi daban daban akan fatan da suke da shi. 

Uwargidan zababben shugaban Najeriya Remi Tinubu.
Uwargidan zababben shugaban Najeriya Remi Tinubu. © Nigerian Presidency
Talla

Cikin wadanda suka bayyana ra’ayoyin su harda 'yan Najeriya mazauna jihar Maradi da ke Jamhuriyar ta Nijar. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Salissou Issah.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.