Rahotanni
Ana kiraye-kirayen sanya sarakunan gargajiya cikin sha'anin mulkin Najeriya
A Najeriya, Kiraye-kirayen sanya sarakunan gargajiya cikin sha'anin mulki domin bada gudummuwa a hukumance na ci gaba da samun karbuwa musamman ganin yadda kasar ke fama da matsalolin tsaro. Ko da yake wasu na adawa da bukatar. Wakilinmu daga Kaduna Aminu Sani Sado ya duba mana lamarin. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahoton.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:02