Isa ga babban shafi

Gwamnatin Nijar ta kaddamar da shirin sayar da abinci mai rahusa ga jama'a

A dai dai wannan lokaci da damina ta fara saura sauka a wasu yankuna na Jamhuriyar Nijar, yanzu haka gwamnatin ta kaddamar da Shirin sayar da abinci a kan farashi mai rahusa ga al’ummar kasar. 

Wasu mata kenan da ke cinikayya a wata kasuwa da ke yankin Afirka
Wasu mata kenan da ke cinikayya a wata kasuwa da ke yankin Afirka © guardian
Talla

Wakilinmu na Maradi Salissou Issa, ya halarci bikin kaddamar da sayar da wannan abinci a Maradi, ga kuma rahotonsa. 

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.