Isa ga babban shafi
Pakistan

Hari makami mai linzami ya hallaka mutane shida cikin Pakistan

Akalla masu kishin Islama shida ne, suka rasa rayukansu a cikin wani harin makami mai lizzame da kurman jirgin yakin kasar Amruka ya kai a yau Alhamis, a yankin nan mai fama da rikici dake arewa maso yammacin kasar Pakistan.Yankin yana zama tingar 'yan tawayen Taliban da Al-Qaida na kasashen Afghanistan da Pakistan, kamar yadda dakarun sojan kasar Pakistan suka sanar.Harin dai shine irinsa na biyu a yau, da kurman jirgin yankin Amrukar ya kai wa 'yan tawayen a wannan yanki mai fama da tashin hankali. 

Reuters/Naseer Ahmed
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.