Isa ga babban shafi
Canada

Kamfanin kasar Canada dake kera Blackberry ya fara shawo kan matsalar da aka samu

Kamfanin Research in Motion RIM na kasar Canada a yau Alhamis, ya bayyana cewa, ya gyara matsalar da ta shafi wayar Salular da yake kerawa ta Blackberry, a yankin Turai da kuma wasu yankuna na duniya, kwanaki hudu bayan matsalar da wayar ta fuskanta ta sadarwa da a duniya.Sai dai kuma kamfanin ya kara da cewa zai kasance gaggawa yanzu a bayyana cewa, an magance matsalar gabadayanta.Kwanaki hudu dai da suka gabata masu amfani da wayar ta Blackberry a duniya, su ka fuskanci matsalar kasa aika sakonni da ita, sakamakon matsalar da cibiyar wayar dake kasar Canada ta fuskanta. 

L’annonce de la collaboration entre BlackBerry et la police britannique inquiète RSF.
L’annonce de la collaboration entre BlackBerry et la police britannique inquiète RSF. REUTERS/Bobby Yip/Files
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.