Isa ga babban shafi
Siriya

Ana musguna wa likioci a Syria

Hukumomin tsaro akasar Syria na ta uzurawa likitoci da suke dawainiya da majinyata cikin masu boren nuna kyamar Gwamnatin kasar ta Shugaba Bashar Al-Assad.Wasu kafofi na cewa ana tursasawa likitoci domin su gabatar wa Hukumomin kasar dukkan mutumin da yaje garesu da wani rauni, kuma da an shaidawa Gwamnatin kan kama majinyaci ne.Bayanan na cewa jami’an Gwamnatin sun kai samame asibitoci da dama domin yi wa likitocin barazana. 

Masu zanga-zangar Syria
Masu zanga-zangar Syria 照片来源:路透社 REUTERS/Handout
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.