Isa ga babban shafi
Birtaniya

Sarauniyar Ingila Elizabeth ta fara ziyarar kasar Australiya

Yau Laraba Sarauniyar Ingila, Elizabeth na II, ta fara ziyarar aiki na kwanaki goma a kasar Australiya, inda zata ziyarci garuruwan Canberra, Brisbane da Melbourne, da kuma taron kungiyar kasahse renon Birtaniya na Commonwealth.Ana saran Sarauniya Elizabeth zata samu rakiya Yarima Philip. 

Sarauniyar Ingila Elizabeth na II
Sarauniyar Ingila Elizabeth na II REUTERS/Chris Jackson
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.