Isa ga babban shafi
New Delhi

An Kammala Shirin Gasan Wasanni Na Kasashe Renon Ingila

Komitin  shirya gasan wasannin tsalle-tsalle da guje-guje na kasashe renon Ingila da za'ayi a New Delhi na kasar Indiya, sunce kada ayi fargaban komi  gameda gasan dake tafe ranar uku da watan gobe.Kasar Australia ta koka cewa akwai alamun ba zaa wanye lafiya ba wajen gasan.Shugaban Komitin shirya gasan Suresh Kalmadi yace sunyi dukkan shirye-shirye da suka wajaba domin tabbatar da anyi komi cikin kwanciyar hankali.Jiya saida wasu mutane bisa babur dauke da bindiga mai aman wuta, daidai bakin wani masallaci sukayi aman wuta kan wasu  ‘yan kasar Taiwan, masu daukan hoto. 

Taswirar kasar Indiya jihar Pratapgarh
Taswirar kasar Indiya jihar Pratapgarh rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.