Pakistan
Pakistan ta musanta fara kai hari kan dakarun kungiyar NATO
Kasar Pakistan ta musanta cewar, dakarun ta sun kai hari ne kan dakarun tsaro na kungiyar NATO ko OTAN, abinda ya sanya aka kashe mata sojoji 24, kamar yadda Amurka ta bayyana.
Wallafawa ranar:
Talla
Tuni dai wannan matsala ta haifar da rashin jituwa tsakanin kasashen biyu, inda Pakistan ta bukaci dakarun Amurka su fice daga kasar cikin kwanaki 15. Amurka ta bada umurnin gudanar da cikekken bincike kan abunda ya faru.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu