Isa ga babban shafi
Jordan

Malaman Makaranta na Jordan sun yi zanga zanga

Dubban malaman makarantun Gwamnati a kasar Jordan, yau Talata, sun gudanar da zanga-zanga kusa da Ofishin PM kasar a birnin Amman inda suke bukatar a biyasu kudaden hutun su na shekara kafin su janye yajin aikin da suke yi na kwanaki tara. 

Sarki Abdullah na kasar Jordan
Sarki Abdullah na kasar Jordan
Talla

Daliban makarantun bokon kasar sama da yara miliyan guda da dubu dari hudu, dake makarantun Gwamnati na zaune a gidaje yanzu haka, kasancewar malaman masu yawan dubu 120 daga makarantun kasar kusan 3,400 sun kauracewa azuzuwan nasu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.