Isa ga babban shafi
Syria-Rasha-Larabawa

Kasashen Larabawa sun bukaci Rasha katse huldar makamai da Syria

Kungiyar Kasashen Larabawa ta bukaci kasar Rasha dai na bai wa Gwamnatin Syria makaman da ake amfani da su wajen kashe fararen hula. Mataimakin sakatare Janar na kungiyar, Ahmed Bin Hilli, yace bai wa Syria makamai, tamkar taimaka wa gwamnatin Assad ne wajen ci gaba da kashe mutane.

Shugaban 'Yan Tawayen Syria
Shugaban 'Yan Tawayen Syria REUTERS/Osman Orsal
Talla

Jami’in ya bukaci sake nazarin kudirorin da Kofi Annan ke aiwatarwa a Syria.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.