Amurka-Rasha
Obama da Putin sun amince da bukatar kawo karshen rikicin Syria
Shugaban kasar Amurka Barack Obama da takwaransa na Rasha Vladimir Putin sun amince da bukatar bin salon siyasa domin kawo karshen zubar da jini a Syria da aka kwashe watanni 15 ana yi. Shugabannin sun amince da bukatar ne bayan kwashe lokaci suna banain ra’ayi game da Syria.
Wallafawa ranar:
Talla
A cewar Putin da Obama sun ce mutanen Syria suna da zabin abinda suke so, domin haka babu wanda zai tilasta musu daukar wani matsayi da ba nasu ba.
Wannan ne ce dai ganawa ta farko tsakanin Putin da Obama tun bayan dawowar Putin karagar mulki karo na uku.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu