Iraqi
An kashe mutane fiye da arba'in a kasar Iraki
Jami’an tasron kasar Iraqi sun kashe fiye da dakarun sa-kai 40 a wani sabon tashin hankalin da ya auku a kudancin garin Baghdaza na kasar ta Iraki a wannan alhamis.
Wallafawa ranar:
Talla
Ministan harkokin cikin gidan kasar ya ce an yi barin wutar ne a garin Yusufiyyah kuma akalla Sojan gwamnati daya ya rasa ransa.
Ya kara da cewar an kuma kwace wasu manyan bindigogi 2 da jigidar harsasai 15, kazalika da gurneci 5 da sauran kayayyaki daga mayakan sa-kan da aka yi dauki ba-dadi da su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu