Isa ga babban shafi
India

Fashewar Cylinder Gas ya kashe mutane 85 a India

Mutane akalla 85 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 100 suka jikata a kasar India bayan fashewar Cylinder Gas a wani gidan cin abinci da ke tsakiyar Jihar Madhya Pradesh kamar dai yadda ‘yan sanda yankin suka sanar.

Yankin Madhya Pradesh na  India, inda gas ya hallaka mutane
Yankin Madhya Pradesh na India, inda gas ya hallaka mutane ©REUTERS/Stringer
Talla

Lamarin ya farune a lokacin da Gidan abincin da ke kusa da tashar motoci ya cika makil da ma'aikata da kuma yara dalibai wanda ke cin abinci a wajen.

Tuni dai Jami'an agaji suka isa wajen domin yin duk mai iyawa wajen ceto wadanda suka tsira da kuma kwashe wadanda suka mutu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.