Malaysia
Taron kasashen Asiya da Pacifik a Kuala Lumpur
Bayan da suka gudanar da taron share fage a jiya, a yau lahadi kuwa shugabannin kasashen yankin Asiya da Pasific sun fara taronsu na koli a birnin Kuala Lumpur na kasar Malaysia.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugabannin kasashe 18 da suka hada da na Amurka, China, India, Rasha, Japan, wanda batun kasuwanci da tsaro ke a matsayin muhimman batutuwan da ake tattaunawa a kai.
A jajibirin taron dai shugaban Amurka Barack Obama, ya nuna alhini a game da hare-haren ta’addancin da aka kai a Bamako.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu