China
Shugaban China ya kammala rangadinsa a yankin gabas ta tsakkiya
A jiya assabar ne shugaban kasar China ya kawo karshen wani rangadin tsawon kwanaki 5 a yankin gabas ta tsakkiya. Ajere ajere dai Xi Jinping ya ziyarci kasashen Saudiya da Masar, kafin ya kammala da kasar Iran, inda China ta sanya hannu a kan yarjeniyoyin cinakayya tsakaninta da kasashen 3.
Wallafawa ranar:
Talla
Kasar Chana dai ta kara zage dantse a kokarinta na ganin bata zama a baya ba a harkar cinakayya dakasashen yankin gabas ta tsakkiya.
Sai dau kuma Chinar ta kasa wajen kokarin sasanta bangarorin dake rikici da juna a yankin na gabas ta tsakkiya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu