Korea ta Arewa na son Sulhu da ta Kudu
Korea ta Arewa ta bayyana cewa bukatar tattaunawa tsakanin dakarunta da na korea ta Kudu, ka iya hana kasashen sake fadawa a yakin basasa karo na biyu.
Wallafawa ranar:
Shugaba Kim Jung-Un na korea ta arewa a wani jawabinsa cikin farkon wannan wata, ya gabatar da bukatar zaman tattauna tsakanin kasashen biyu, sai dai gwamnatin Seoul ta yi watsi da batun
A cewar korea ta kudu ba za ta amince da wani zaman sulhu ba, har sai Korea ta arewa ta canza ra’ayinta kan shirinta na makamin Nukiliya.
Tun a shekarar 1953 Danganta tsakanin Kasashen ya gaggara dadi tun bayan balewarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu