Isa ga babban shafi
Afghanistan

Shekarar 2016 ta fi hatsari a Afghanistan

Kwamitin da ke sa ido kan harkokin 'yan jaridu a kasar Afghanistan ya bayyana shekarar 2016 a matsayin shekarar da tafi hatsari a kasar ganin yadda aka hallaka 'yan jaridu 10 a cikin watanni shida. 

Wani dan jarida da ke bakin aiki
Wani dan jarida da ke bakin aiki AFP PHOTO/PATRICK BAZ
Talla

Rahotan kwamitin ya nuna cewar a cikin wadannan watanni an kai wa 'yan jaridu 54 hari, abinda ya nuna karuwar hare-haren da kashi 38.

Kwamitin ya ce, kungiyar Taliban ta kashe 'yan jaridu 7 na tashar talabijin din Tolo a cikin watan Janairu kadai, bayan ta zargi 'yan jaridun da yada farfaganda akan mayakanta.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.