Koriya ta Kudu
An ci gaba da zanga-zangar adawa da Guen Hye
Dubban al’ummar Koriya ta Kudu sun shiga rana ta shida don ci gaba da gudanar da zanga-zanga a birnin Seoul, in da suke bukatar shugabar kasar Park Geun Hye da ta sauka daga kujerarta.
Wallafawa ranar:
Talla
Kazalika masu zaga zangar da yawansu ya zarce miliyan daya da rabi, na bukatar a kama shugaba Guen Hye saboda zarginta da hannu a wata badakala da ta shafi kawarta.
Wannan na zuwa ne a yayin da majalisar dokokin kasar ke shirin kada kuri’ar tsige shugabar a ranar jumma’a mai zuwa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu