Isa ga babban shafi
Cambodia

Kotun Majalisar Dinkin Duniya ta yanke hukunci

Wata Kotun Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta zartar da hukumcin daurin shekaru 30 a gidan yari, ga Douch tsohon shugaban gidan yarin Phnom Pen karkashin mulkin Khmer Rouge daga 1975 zuwa da 1979.Da farko dai kotun ta bayyana daure Douch shekaru 35 ne kafin ta rage ta maido shi 30 sakamakon tsare shi da aka yi a baya ba bisa kan ka’ida ba.Shida wannan daurin yayi kadan bisa kan wanda lauya mai gabatar da kara ya nemi kotun ta zartar a kan Douch wanda sunansa na gaskiya yake Kaing Guek Eav dan shekaru 67 na zaman shekaru 40 a gidan yari.

Douch
Douch Reuters / Mark Pitters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.