Isa ga babban shafi
Colombiya-Venezuela

Colombia,Venezuela da kungiyar ‘yan tawaye

Shugaban Kasar Colombia, Jaun Manuel Sanntos, ya yaba da rawar da Venezuela ta taka, wajen kama wani babban jami’in Yan Tawayen kasar, Nilson Alvin Teran Ferreira, na kungiyar ELN. Kungiyar ELN itace kungiyar ‘yan tawaye ta biyu mafi girma a cikin kasar ta Colombia, bayan FARC. 

Yan tawaye
Yan tawaye AFP/TOPSHOTS/STRINGER
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.