Isa ga babban shafi
Rasha-Amurka

Medvedev ya amince da yarjejeniyar makamin Nuclear da Amurka

A yau Juma’a ne Shugaban kasar Rasha Dmitry Medvedev ya rattafa hannu ga wata sabuwar yarjejeniyar Makamin Nuclear tsakanin Rasha da Amurka, bayan da ‘yan majalisun kasar suka amince da kulla yarjejeniyar.Wannan yarjejeniyar dai ita ce irinta ta farko tsakanin kasashen biyu tun bayan yakin cacan baka shekaru ashirin da suka gabata. Yarjejeniyar dai ta kunshi amincewa da rage makaman kare dangi. 

Shugaban kasar Rasha Dmitri Medvedev
Shugaban kasar Rasha Dmitri Medvedev Reuters/Mikhail Klimentyev/RIA Novosti/Kremlin
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.