Venezuela
Shugaban Venezuela Chavez zai koma kasar Cuba jinya
Shugaban Venezuela Hugo Chavez ya bayyana shrirn sake komawa kasar Cuba domin ci gaba da jinya game da chutar sankara.Ya nemi majalisar dokokin kasar ta amince da tafiyar, kamar yadda kundin tsarin mulki ya tanada.Shugaba Chavez bai jima da dawowa daga kasar ta Cuba, inda aka yi masa aiki.
Wallafawa ranar: