Amurka
Hukuncin kisa ya ragu a kasar Amurka
Wani binciken da aka gudanar ya nuna cewa hukuncin kisan da ake yankewa a kasar Amurka ya ragu matuka a wannan shekarar. Binciken ya gano cewa a karon farko tun bayan shekaru 30, mutanen da aka yanke musu hukuncin kisa a Amurka basu kai 100 ba, wanda hakan ke nuna yadda ‘yan kasar basa goyon bayan hukuncin.
Wallafawa ranar:
Talla
Binciken ya gano cewa a wannan shekarar mutane 78 ne aka yanke wa hukuncin kisa, wanda ke nuna raguwar kashi 75 cikin 100 daga shekara ta 1996.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu