Isa ga babban shafi
Myanmar

Suu Kyi ta nemi tabbatar da dokar kare kananan kabilu

Shugabar adawar kasar Myanmmar, Aung San Suu Kyi, ta bukaci dokar da zata kare kananan kabilun kasar, wadanda ake musgunawa. Yayin da take jawabin farko a zauren Majalisar, Suu Kyi ta bukaci majalisar kasar ta amince da wata doka da za ta kare hakkokin wadanan mutane da ake cin zarafin su.

Aung San Suu Kyi Shugabar adawar kasar Myanmar a zauren Majalisar kasa
Aung San Suu Kyi Shugabar adawar kasar Myanmar a zauren Majalisar kasa Reuters/Soe Zeya Tun
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.