Shugabannin kasashen Afghanistan da Pakistan sun amince su yi aiki tare domin tabbatar da zaman lafiya
Shugabannin kasashen Afghanistan da Pakistan sun amince su yi aki tare domin tabbatar a zmana lafiya Shugabannin kasashen Afghanistan da Pakistan sun ce za su yi aiki tare domin cim ma yarjejeniyar zaman lafiya nan da watanni shida a lokacin da Hamid Karzai da Asif Ali Zardari ke ganawa tare da David Camerron a birnin London.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Shugabannin biyu kuma sun amince da kudirin bude ofishin tattaunawa da kungiyar Taliba a birnin Doha na kasar Qatar bayan kwashe lokacin Hamid Karzai na adawa da matakin.
Firaministan Birtaniya David Cameron wanda ya karbi bakuncin Shugabannin biyu, ya nemi Kungiyar Taliban ta bi sahun shugabannin domin cimma yarjejeniyar zaman lafiya a yankin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu