Isa ga babban shafi
Faransa-Congo

Shugaban Congo yace Faransa ba ta da hurumin bincikensa

Shugaban Kasar Congo, Denis Sassou Nguesso, yace kasar Faransa ba ta da hurumin gudanar da bincike kan gidajen da ya mallaka, wadanda ake zargi cewar ta hanyar rub da ciki ne da kudaden talakawa.

Talla

Bayan ganawa da shugaba Francois Hollande, shugaba Nguesso ya bukaci Faransa ta aiwatar da dokar hana sanya hannu a harkokin cikin gidan wata kasa, kamar yadda dokar duniya ta bukata.

Shugaban yace ko be damu da binciken da ma’aikatar tsaron Faransa ke yi, kan gidajen da ya mallaka a Faransa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.