Isa ga babban shafi
Amurka

Amurka ta shiga cikin matsalolin tattalin arziki

Shugaban Kasar Amurka, Barack Obama, ya yi gargadin cewar wani sashe na ‘Yan Jam’iyar Republican a kasar, na shirin jefa kasar cikin matsalolin tattalin arziki, abinda zai hana ta biyan basusukanta. A hirar da ya yi da wata kafar talabijin, shugaba Obama yace hankalin sa ya tashi, kuma ba zai bayar da kai bori ya hau ba.

Shugaban Amurka Barack Obama
Shugaban Amurka Barack Obama REUTERS/Larry Downing
Talla

A daren jiya an yi wata ganawa tsakanin shugaban da shugabanin Majalisar kasar, amma kuma babu wata yarjejeniya da aka kulla.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.