Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Satar bayanai da Amurka ta yi wa kasashe ya tayar da hankulan duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:01
Bayan da kasashen duniya suka gano cewa Amurka ta dade ta satar bayanan jami'an su, ta hanyar sauraren wayoyi, karanta sakonnin email, da ma wasu hanyoyin, wannan lamarin ya yi matukar tayar da hankula kasashen duniya, musammam ma na nahiyar Turai.Wannan badakalar ce Abdoulkarim Ibrahim ya yi nazari a shirin mu na Mu Zagaye Duniya.Ayi saurare lafiya.