Amurka-Isra'ila
Netanyahu yana da sabani da Obama akan Iran
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewar lallai akwai rashin fahimtar juna tsakaninsa da shugaban kasar Amurka Barack Obama akan shirin kasashen duniya na warware rikicin nukiliyar Iran. Sai dai ya ce yana kokarin ganin ya rage radadin matsalar dangantakar kasarsa da Amurka.
Wallafawa ranar:
Talla
Netanyahu ya ce sassaucin da kasashe shida da ke tattaunawa da Iran ke yi wa kasar zai ba ta damar yi wa isra’ila barazanar wanzuwarta a doran kasa, saboda yadda Iran ba ta kaunarta.
Obama ya ce ba zai gana da Netanyahu ba a ziyarar da zai kai kasar a watan gobe.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu