Kenya-Amurka
Obama zai kai ziyara Kenya a watan Yuli
A Karon Farko shugaban kasar Amurka Barack Obama ya shirya kai ziyara kasar Kenya a watan Yuli inda mahaifinsa ya fito, kuma ana saran zai kai ziyara kauyensu. Fadar shugaban tace Obama a lokacin ziyarar zai halarci wani taron da zai taimakawa matasa dogaro da kan su kafin ya gana da shugaba Uhuru Kenyatta.
Wallafawa ranar:
Talla
Wannan ita ce za ta zama ziyarar Obama ta farko a Kenya a matsayinsa na shugaban kasa .
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu