Isa ga babban shafi
Amurka

Wani dan bidinga ya kashe mutane a Amurka

A kasar Amurka wani mutum jar fata mai shekaru 58 a duniya ya buda wuta a cikin wani gidan sinima inda ya kashe mutane biyu sannan ya raunata wasu 7, kafin daga bisani ya bindige kansa.

Tutar Amurka
Tutar Amurka
Talla

Wannan lamari dai ya faru ne a garin Lafayette na jihar Lousiana a kudancin kasar, a daidai lokacin da shugaba Barack Obama ke fara ziyarar aiki a yau juma’a a kasar Kenya da ke nahiyar Afirka.
Akalla jami’an tsaro dubu goma ne aka baza a birnin Nairobi, yayin da za a dakatar da tashi da kuma saukar jiragen sama na gajeren lokaci a birnin, da kuma rage karfin layukan waya a lokacin ziyarar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.