Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Rev Anthony Zakkah

Wallafawa ranar:

Shugaban cocin katolika a duniya Fafaroma Francis, ya umurci shugabannin cocin a duk inda suke a duniya, su gafartawa matan da suka bayyana cewa sun taba zubar da ciki. Malamin Kirista Anthony Zakkah, kuma jami’in yada labarai na cocin katolika a Najeriya, ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal karin bayani a game da wannan umurni na Fafaroma.

Shugaban Darikar Katolika Fafaroma Francis
Shugaban Darikar Katolika Fafaroma Francis REUTERS/Tony Gentile/Files
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.