Isa ga babban shafi
Fadar Vatican

Paparoma ya soki masu fakewa da addini don aikata assha

Shugaban mabiya darikar Katolika ba duniya Paparoma Francis na daya ya ce bai dace ana amfani da addini a matsayin wani makami na haddasa tashin hankali a kasashen duniya ba.

Shugaban mabiya Katolika Paparoma Francis
Shugaban mabiya Katolika Paparoma Francis REUTERS/Alessandro Bianchi
Talla

A lokacin da ya ke jawabi a ziyarar da ya kai kasar Albania, jagoran na Vatican a duniya ya bayyana kasar Albania a matsayin wani madubi wajen zaman lafiya tsakanin mabiya addinai daban daban.

Paparoman ya ce babu wanda zai yi amfani da addini wajen kashe jama’a, abinda ya bayyana shi a matsayin babban laifi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.