Isa ga babban shafi
Amurka-Rasha-Syria

Amurka ta ce Rasha ta tura jiragen yaki zuwa Syria

Kasar Amurka ta ce ko baya ga tankokin yaki da Russia ta tura zuwa Syria, har ila yau kasar ta tura jiragen yaki da dama domin bai wa shugaba Bashar Assad kariya.

Sakataren tsaron Amurka Ash Carter,  Virginia 20 ga watan agusta 2015.
Sakataren tsaron Amurka Ash Carter, Virginia 20 ga watan agusta 2015. REUTERS/Jonathan Ernst
Talla

Zargin na Amurka dai ya zo ne a daidai lokacin da ake ganawa tsakanin sakataren tsaron Amurka da kuma takwaransa na Rasha.

Mai magana da yawun ma’aikatar tsaron Amurka Peter Cook ya ce a lokacin wannan ganawa, mutanen biyu sun amince za su ci gaba da yin aiki tare domin samar da mafita a game da rikicin kasar ta Syria.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.