Isa ga babban shafi
Amurka

IS ta jinjinawa maharan California

Kungiyar IS da ke da’awar Jihadi a duniya tace makayakanta ne suka kai hari a California inda aka kashe mutane 14 tare da jikkata wasu 21 a ranar Laraba.

Amurka na fama da haren-haren 'Yan bindiga
Amurka na fama da haren-haren 'Yan bindiga REUTERS/San Bernardino County Sheriffs
Talla

A cikin wani sakon da kungiyar ta yada a kafar rediyonta na Inglishi, kungiyar ta dauki alhakin harin na San Bernardino tare da yin jinjina ga maharan biyu mata da miji da kungiyar ta kira Sojojin daularta.

Hukumar FBI tace maharan sun yi alaka da mayakan IS a intanet. IS kuma tace ita ta sa aka kai harin a California.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.