Indonesia
Kauye na farko a duniya da ba a shan sigari
Wani kauye a kasar Indonesia ya kasance na farko a fadin duniya inda kwata-kwata ba a shan tabar sigari.
Wallafawa ranar:
Talla
Kauyen mai suna Bone-bone ya kunshi dukkan muhimman wuraren da za a iya samu a birane, kamar gidajen jama'a da shaguna da masallatai yayin da wasu garuruwa da ke kasar ke burin koyi da kauyen.
Kashi 30 cikin 100 na matasan kasar Indonesia dai ba sa iya rayuwa ba tare da sigari ba, kuma kamar yadda hukumar lafiya ke cewa mutane akalla dubu 200 ke mutuwa duk shekara saboda zukar taba sigari.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu