Isa ga babban shafi
Indonesia

Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane 43 a Indonesiya

A kasar Indonesia mutane akalla 43 suka gamu da ajalinsu sakamakon ambaliyar ruwan sama da zabtarewar kasa.

Taswirar kasar  indonesia
Taswirar kasar indonesia rfi
Talla

Gidaje masu tarin yawa ne suka salwanta sakamakon ruwan sama mai karfi data rika zaizaye tsaunuka da kwasan tabo da duwatsu.

Masu aikin agaji na ta aikin ceto a kauyuka 19 da ruwan sama da ake ta shatatawa ta yi wa barna.

Majiyoyi na cewa ambaliyar ta fi tsanani a yankin Java inda jama’a ke samun mafaka a saman rufin gidajen su.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.