MDD
An yi bikin ranar yawan al’umma a duniya
Yau Litinin 11 ga watan Yuli ce ranar kula da yawan al'umma a duniya a bana, inda majalisar dinkin duniya ta kebe ranar ta musamman don duba al'amuran da suka shafi al'ummar duniya. Muhammad Ibrahim Bauchi, ya aiko da Rahoto akan wannan rana da duniya kan yi bikin zagayowarta a duk ranar 11 ga watan Yulin kowace shekara.
Wallafawa ranar:
Talla
An yi bikin ranar yawan al’umma a duniya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu